Littafin Magana Jarice 1.2.0.0 APK MOD For Android

Download Littafin Magana Jarice 1.2.0.0 MOD APK

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za’a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.
An gyara tsarin Manhajar domin kyawu da kuma Nishadi

Information of Littafin Magana Jarice 1.2.0.0

Download  1.2.0.0 version of  Littafin Magana Jarice APK today and start your journey.

Apk name : Littafin Magana Jarice
Mod Apk Version : 1.2.0.0
System Requirements : Android 4.1+
Install : 10,000+
Playstore Rating :
Latest Update : 2020-03-11

Download link for Littafin Magana Jarice 1.2.0.0
Littafin Magana Jarice APK

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *